Video

Sanda episode 34 org.

Sanda episode 34 Shirin Sanda wan Nan Karan yazo muku da sabbin abubuwa mamakin daba kutaba ganiba arayuwarku tabbas mabiya wan Nan Shirin Karku sake abaku labari Shirin.

Shirin Sanda shirine Mai mutukar yawan mabiya masu kallo kowanne lokaci domin Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga campany Mara tsara fagen iya tsara shirye shirye masu kayatrwa domin farin cikinku kowanne lokaci.

Soyayyar ku itace kwarin gwuiwarmu sai daku alfarinmu zai zarce saninn makiyanmu Muna tare dare da rana.

Bayan wata Yar fira da jarumin Dady Hikima Wanda akafi sani da Dady Abaly ya bayyana farin cikinsa mutuka ganin yadda mutane suke mutukar kayatuwa da Shirin kowanne lokaci hakika masoya farin cikinku shine babban abun alfaharinmu.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button